Isa ga babban shafi
Nijar

Manoma na rikici da ‘Yan Izala a Maradi

Wani rikici ya barke a garin Maradi tsakanin manoma da Malaman Izala kan batun aikin kewaye wani fili da katanga da aka bai wa malaman don sallar Idi, filin da kuma masu gonaki suka ce ba zasu yarda da aza ginin ba lura da cewa ba a basu diyyar gonakinsu da hakkinsu kafin a dora gini a wurin ba. Wakilinmu Salisou Isah ya aiko da rahoto.

Kofar shiga garin Maradi a Nijar
Kofar shiga garin Maradi a Nijar via-linternaute.com
Talla

03:23

Manoma na rikici da ‘Yan Izala a Maradi akan Filin Idi

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.