Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matsalolin da gurbatar yanayi ke haifarwa lafiyar al'umma a Najeriya.

Wallafawa ranar:

Ababen hawa na daga cikin abubuwan dake gurbata iska a Najeriya, hakan na sanadiyar cututuka da yawancin al'ummar kasar ke fama dasu a wannan zamanin, Shehu Saulawa ya zagaya don duba al'amarin da kuma matakan kariya a cikin shirin Lafiya Jari.

Ababen hawa kamar babura na gurbata iska a Najeriya
Ababen hawa kamar babura na gurbata iska a Najeriya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.