Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana zargin Kamfanin Siminti na Ashaka akan gurbatar muhalli

Daruruwan al'ummomin da ke makwabtaka da Kamfanin Ashaka, daya daga cikin manyan kamfanonin sarrafa Siminti a jihar Gombe a Najeriya, sun sake kokawa kan gurbatar muhallin da suke cewa ayyukkan kamfanin na haifarwa a rayuwarsu. Wakilinmu Shehu Saulawa ya duba wannan dambarwa da ke tsakanin kamfanin da wadannan al'ummomin, a cikin Rahoton da ya aiko.

Kamfanin Sarrafa Siminti na Ashaka a Jihar Gombe
Kamfanin Sarrafa Siminti na Ashaka a Jihar Gombe vita-construction
Talla

03:10

Rahoto: Ana zargin Kamfanin Siminti na Ashaka akan gurbatar muhalli

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.