Isa ga babban shafi
WHO

Gurbataccen iska yana kisan Al’umma a duniya

Hukumar lafiya ta duniya WHO tace kimanin mutane milyan 7 ne suka mutu sakamakon matsalar gurbataccen iska, musamman hayakin da ke fitowa daga injina da rishon dafa abinci, wanda har yanzu ke barazana ga lafiyar Dan Adam. Rahoton na WHO yace hayakin risho na dafa abinci ya fi zama barazana ga lafiyar al’umma. Kuma matsalar ta shafi kasashe masu tasowa da manyan kasashe. Najeriya na daya daga cikin kasashen da aka lissafa kuma Nasirudden Muhammad a cikin rahotonsa ya diba girman matsalar a cikin kasar.

Mutanen China a Beijing sun rufe hancinsu saboda gurbatar yanayi
Mutanen China a Beijing sun rufe hancinsu saboda gurbatar yanayi REUTERS/Kim Kyung-Hoon
Talla

03:19

Rahoto: Gurbataccen iska yana kisan Al’umma a duniya

Nasiruddeen Mohammed

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.