Isa ga babban shafi
Najeriya

Tsohon Gwamnan Bauchi ya fice daga PDP

A Najeriya tsohon Gwamnan jihar Bauchi Mallam Isa Yuguda yayi shelar ficewa daga jam’iyyar sa ta asali wato PDD ,jam’iyyar da ya kasance Gwamna a karkashin ta na tsawon kusan shekaru 8.

Malam Isa Yuguda Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi dake Najeriya
Malam Isa Yuguda Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi dake Najeriya Bauchi state governor
Talla

Isa Yuguda da ya sauka daga kujerar Gwamna a bara ya bayyana cewa ba ya tunanin shiga wata jam’iyya a halin yanzu, kuma ya bar jam’iyyar PDP ne bisa abinda ya kira kazantar dake cikin ta.
Jam’iyyar ta PDP na ci gaba da fuskantar matsalloli tun bayan zaben shugabancin kasar ,inda dan takara a jam’iyyar tsohon Shugaban kasar Goodluck Ebele Johnatan yayi kasa a guiwa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.