Isa ga babban shafi
Nigeria

Sojojin Najeriya Sun Kama Masu Taimakawa 'Yan Boko Haram 4

Sojan Nigeria ta sanar da kama wasu mutane 4 da ake zargin su suke taimakawa ‘yan kungiyar Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin kasar.

Babban Hafsan Sojan Nigeria Laftar Janar Tukur Buratai
Babban Hafsan Sojan Nigeria Laftar Janar Tukur Buratai AFP PHOTO/STRINGER
Talla

Kanar  Sani Usman Kukasheka, Daraktan hulda da jama’a na rundunar shi ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai.

Sanarwan na cewa an kama su a garin Rann, Hedkwatan karamar Hukumar Kale-Balge a jihar Borno.

 

Ayyukan hashsha da 'yan kungiyar Boko Haram ke yi a yankin Arewa maso Gabashin Nigeria.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.