Isa ga babban shafi
Nigeria-China

Nigeria da China Sun Kulla Muhimman Yarjeniyoyi Shida

Nigeria za ta shigar da kudaden kasar China cikin kudaden ta na asusun waje, a ci gaba da tabbatar da dorewar zumunci tsakanin ta da kasar China.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari AFP via telegraph
Talla

A nahiyar Africa, Nigeria za ta kasance kasa ta farko da ta shigar da kudaden kasar China cikin kudaden da take dasu a waje.

Wannan na daga cikin yarjeniyoyi shida da Shugaban China Xi Jinping da Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari suka sanya hannu ciki, a birnin Beijing.

Shugabannin biyu sun sanya hannu cikin yarjejeniya da suka hada da harkokin masana’antu, sufurin jiragen sama da harkokin samar da muhimman bukatu na jama’a.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.