Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon Ghali Umar Na’abba

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sake aikewa majalisun kasar bukatar ganin sun sake yin gyara ga daftarin kasafin kudin kasar na bana a matsayin karo na uku. kuma yanzu haka kwamitocin majalisun kasar biyu na shirin zaunawa domin duba abin da ya dace. Umaimah Sani Abdulmumin ta tattauna da Honarabul Ghali Umar Na’abba, tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya.

Majalisar Kasa a Najeriya
Majalisar Kasa a Najeriya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.