Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar cin zarafin Mata

A yau 8 ga watan Maris aka kebe a matsayin Ranar Mata ta duniya, a gefe guda kuma kungiyoyin kare hakkin dan adam na nuna damuwa game da karuwar matsalar cin zarafin mata a tsakanin al’umma. Wakilinmu daga Kano Abubakar Abdulkadir Dangambo ya dubi wannan matsalar a rahoton da ya aiko.

Wani gangamin Mata a garin Kano a Najeriya
Wani gangamin Mata a garin Kano a Najeriya Getty Images/Jane Sweeney
Talla

02:44

Bikin Ranar Mata ta Duniya

Abubakar Dangambo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.