Isa ga babban shafi
Burundi

Shugabannin Afrika sun gana da Nkurunziza a Burundi

Shugabannin kasashen Afrika biyar wadanda kungiyar Tarayyar Afrika ta tura zuwa Burundi, a yau juma’a sun gana da shugaba Pierre Nkurunziza yayin da suke shirin gana wa da ‘yan adawa na kasar duk a wannan juma’a.

Shugaban kasar Afrika ta kudu, Jacob Zuma da takwaransa na Burundi  Pierre Nkurunziza
Shugaban kasar Afrika ta kudu, Jacob Zuma da takwaransa na Burundi Pierre Nkurunziza STRINGER / AFP
Talla

Shugaba Jacob Zuma na kasar Afrika ta kudu tare da rakiyar takwarorinsa na Habasha da Gabon da Mauritania da kuma Senegal, sun je Burundi ne kwanaki biyu bayan da babban magatakarda na Majalisar dinkin duniya Ban Ki-Moon ya ziyarci kasar a kokarin samar da sulhu tskanatin gwmanati da ‘yan adawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.