Isa ga babban shafi
Nijar

Ana Karancin Jakuna a Nijar

Jaki dai na daya daga cikin dabbobin dake taimakawa dan Adam a fannoni da dama kamar su sufuri da dako da fatauci da noma da dai sauransu, to sai dai sannu a hankali jama’a sun rage anfani da wannan dabba saboda sauyin zamani, Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana rahoto Daga Damagaram

Jaki a bakin rijiya a jahar Zinder na Jamhurriyar Nijer
Jaki a bakin rijiya a jahar Zinder na Jamhurriyar Nijer Sayouba Traoré/RFI
Talla

03:05

Ana Karancin Jakuna a Nijar

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.