Isa ga babban shafi
Nijar

Yadda mutanen Nijar suka yi zabe a Maradi

Mutane miliyan daya ne da dubu dari hudu da sha takwas aka yi wa rejista a Jihar Maradi daga miliyan kusan takwas a fadin Nijar da suka cancanci kada kuri’a. Maradi ita ce jiha ta biyu mafi yawan masu zabe da aka warema runfunan zabe dubu hudu da dari biyar da arba’in da hudu. Wakilinmu Salissou Isa ya aiko da rahoto kan yadda zaben ya gudana.

'Yan Nijar na Zaben Shugaban kasa
'Yan Nijar na Zaben Shugaban kasa RFI/Marie-Pierre Olphand
Talla

01:49

Zaben Nijar na 2016 a Maradi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.