Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdou Labo na CDR Rahama

Wallafawa ranar:

A ci gaba da gabatar ma ku da hirarraki na musamman da ‘yan takarar shugabancin kasa a jamhuriyar Nijar wanda za a yi ranar 21 ga wata na Fabrairu, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Abdou Labo kan manufofinsa, a karkashin inuwar jam’iyyar CDR Rahama.

Minista Abdou Labo
Minista Abdou Labo tamtaminfo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.