Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Laouan Magagi na ARD Adalci-Mutunci

Wallafawa ranar:

A ci gaba da gabatar ma ku da hirarraki na musamman da ‘yan takarar shugabancin kasa a Jamhuriyar Nijar wanda za a yi ranar 21 ga watan Fabrairu, a yau Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta ne da Alhaji Laouan Magagi kan manufofinsa, wanda a karo na farko ya ke tsayawa takarar shugabancin kasar a karkashin inuwar jam’iyyar ARD Adalci-Mutunci.

ARD Adalci logo in Niger
ARD Adalci logo in Niger nigerdiaspora
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.