Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dan takarar jam'iyyar CDP Marhaba

Wallafawa ranar:

A ci gaba da gabatar ma ku da hirarraki na musamman da ‘yan takarar shugabancin kasa a jamhuriyar Nijar wanda za a yi ranar 21 ga wannan wata na fabarairu, a yau Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya zanta ne da Mahman Jean-Padonou, wanda a karo na farko yake tsayawa takarar shugabancin kasar a karkashin inuwar jam’iyyar CDP Marhaba-Bikum, domin jin manyan manufofinsa.

Yan takara a zaben Jamhuriyar Nijar
Yan takara a zaben Jamhuriyar Nijar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.