Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mahamadou Issoufou kan zaben Nijar

Wallafawa ranar:

A ci gaba da gabatar ma ku da hirarraki na musamman da ‘yan takarar neman shugabancin kasa a jamhuriyar Nijar wanda za a yi ranar 21 g wannan wata na fabarairu, a yau Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta ne da shugaban kasar mai ci, Alhaji Issoufou Mahamadou, wanda ke neman wa’adin mulki a karkashin inuwar jam’iyyar PNDS-Tarayya.Ga kuma yadda zantarsu ta kasance.

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou
Shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.