Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mahman Jean-Padonou na CDP Marhaba

Wallafawa ranar:

A ci gaba da gabatar ma ku da hirarraki na musamman da ‘yan takarar shugabancin kasa a jamhuriyar Nijar wanda za a yi ranar 21 ga wata na Fabrairu, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Mahman Jean-Padonou kan manufofinsa, wanda a karo na farko ya ke tsayawa takarar shugabancin kasar a karkashin inuwar jam’iyyar CDP Marhaba-Bikum.

Convergence pour la Démocratie et le Progrès CDP marbaha bikoum
Convergence pour la Démocratie et le Progrès CDP marbaha bikoum cdpmarhaba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.