Isa ga babban shafi
Afrika taTsakiya

MDD ta yaba da zaben Afrika ta Tsakiya

Majalisar dinkin duniya ta bayyana zaben shugaban kasar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya a matsayin wanda ya samu nasara ganin yadda aka gudanar da shi cikin kwanciyar hankali.

Sakatare Janar na Majalisar dinuniya Ban Ki-moon
Sakatare Janar na Majalisar dinuniya Ban Ki-moon REUTERS/Lucas Jackson
Talla

Rahotanni daga sassan kasar sun nuna cewar an gudanar da zabukan ba tare da samun tashin tashina ba a kasar da ta yi fama da rikicin addini da kabilanci na shekaru 3.

Dakarun Majalisar dinkin duniya 11,000 suka sa ido kan yadda aka gudanar da zaben.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.