Isa ga babban shafi
Afrika taTsakiya

Zaben CAR: 'Yan takara 30 na neman goyon bayan jama'a

‘Yan takarar shugabancin jamhuriyar Afirka ta Tsakiya 30 ke neman goyan bayan al’ummar kasar a zaben da za a gudanar a karshen wannan mako a kasar da rikici ya daidaita.

Shugaban jamhuriyar Afrika ta Tsakiya mai rikon kwarya  Catherine Samba-Panzai.
Shugaban jamhuriyar Afrika ta Tsakiya mai rikon kwarya Catherine Samba-Panzai. AFP PHOTO / PACOME PABANDJI
Talla

Hukumar zaben kasar ta ce kashi 93 cikin 100 na al’ummar kasar suka amince da sabon kundin tsarin mulki wanda ya amince da wa’adin shugabanci biyu ga shugaban kasa.

Jam’iyar Francois Bozize ta bayyana goyan bayanta ga Anicet-Georges Dologuele, tsohon Firaminsitan kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.