Isa ga babban shafi
Burundi

Mutane na ci gaba da mutuwa a Burundi

Mutanen babban birni kasar Burundi sun wayi garin yau cikin juyayi, akala gawarwakin matasa fiye da 10 aka sama kan wasu daga cikin mayan titunan unguwanin wanan birni.

Gawarwakin wadanda suka rasa rayukansu a Burundi
Gawarwakin wadanda suka rasa rayukansu a Burundi REUTERS/Jean Pierre Aime HarerimanaTEMPLATE OUT
Talla

Ana da sa ran cewa wasu daga cikin masu adawa da shirin Shugaban kasar ne Pierre Nkuriziza aka aika lahira.
Kungiyoyin Duniya na ci gaba da yi gargadi zuwa hukumomin kasar na gani sun kaucewa tada zaune tsaye ,wanda shaka babu zai iya haifar da yakin basassa .
Ana dai zargi yan Sanda da yi amfani da karfi da ya wuce kima wajen murkushe duk wani bore daga bangaren yan Adawa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.