Isa ga babban shafi
Burundi

An kashe mutane 5 a Burundi

A kasar Burundi mutane akalla 5 suka mace nan take a wani harin gurneti da aka kai kusa da wata mashaya. Gwamnatin Burundi na zargin yawaitan hare-hare da kisa da ake samu a sassan kasar da cewa aikin wadanda suka ki mika makaman su ne.

'Yan sanda a Burundi
'Yan sanda a Burundi AFP PHOTO / SIMON MAINA
Talla

Tun a watan 7 na wannan shekaran ne dai shugaban kasar Pierre Nkurunziza da karfin tsiya ya zarce da mulkin kasar.

Al'amarin da ya jefa kasar cikin wani yanayi, lura da cewa har yanzu an kasa cimma zaman lafiya da samar da cikakken tsaro a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.