Isa ga babban shafi
Tunisia

Bam ya hallaka Jami’an tsaron Fadar Gwamnatin Tunisia

Wani bam da aka jefa kan tawagar jami’an tsaron da ke gadin shugaban kasar Tunisia ya hallaka mutane 14 kana wasu 11 sun samu raunuka.

Jami'an tsaro a Tunisia
Jami'an tsaro a Tunisia REUTERS/Zoubeir Souissi
Talla

Kakakin fadar shugaban kasar Moez Zinaoui ya ce an kai harin ne a kan titin Shugaba Muhammed na 5 a birnin tunis kan Mota kirar bus da Jami'an tsaron ke ciki.

Kasar Tunisia na fuskantar hare-haren ta’adanci tun shekarar 2011, kuma kawo yanzu babu wanda ya dau alhakin wannan harin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.