Isa ga babban shafi
Burundi

Burundi na gab da fada wa yakin basasa-Perelo

Manzon musamman na Amurka a yankin gabashi da tsakiyar Afirka Tom Periello, ya yi gargadin cewa Burundi na gaf da fadawa sabon yakin basasa lura da irin matakan da gwamnatin Pierre Nkurunziza ke dauka domin magance sabanin da ke tsakaninta da ‘yan adawa.

Shugaban kasar Burundi  Pierre Nkurunziza.
Shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza. AFP PHOTO / LANDRY NSHIMIYE
Talla

Tom Perelo ya bayyana haka ne a daidai lokacin da gwamnatin kasar ta Burundi ta bai wa masu adawa da ita wa’adin kwanaki 5 domin kawo karshen tayar da kayar baya ko kuma jami’an tsaro su yi amfani da duk wata dama domin kawo karshen haka.

A sanarwar da ta fitar, gwamnatin ta ce daga yanzu ba za ta ci gaba rarrashin ‘yan adawar ba.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.