Isa ga babban shafi
Jamhuriyar africa ta tsakiya

Marie-Madeleine N’kouet Shugabar hukumar zaben Africa ta Tsakiya

An nada Marie-Madeleine N’kouet a matsayin sabuwar shugabar hukumar zaben Jamhuriyar Afrika ta tsakiya, wadda kafin nan take rike da mukamin babbar magatakarda a hukumar zaben. 

Catherine samba Panza Shugabar rikon kwariyar kasar africa ta Tsakiya
Catherine samba Panza Shugabar rikon kwariyar kasar africa ta Tsakiya REUTERS/Siegfried Modola
Talla

Da farko dai an tsara gudanar da zaben raba gardama kan sabon kundin tsarin mulkin kasar ne a ranar 4 ga wannan wata na okotoba, to sai dai sakamakon tashe-tashen hankula, ya sa aka dage zaben shugaban wanda shi ma ya kamata a yi a ranar 18 ga wannan wata na oktoba.

kungiyar kasashen Africa ta AU na ci gaba da yi kira zuwa masu ruwa da tsaki a wannan rikici  na gani sun cimma matsaya,kawo karshen rikicin ne zai taimakawa wajen dawowa da kwantiar hankali mai dorewa a kasar ta Afrika ta Tsakiya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.