Botswana
Kasashen Kudancin Afrika za su yi taro gobe a Botswana
Shugabannin kasashe 15 dake yankin kudancin Afrika zasu gudanar da taron da aka saba duk shekara a gobe litinin a Bostwana.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannnan na zuwa ne a daidai lokacin da yankin ke fama da matsalar karancin abinci, har ta kai ga cewa jama’a na bukatar tallafi.
Kimanin mutane miliyan 27. 4 cikin jumullar mutanen yankin miliyan 292 ke bukatar tallafin abinci nanda karshen shekara.
Kasashen Zimbabwe da Malawi da Namibia harma da Botswana suka fi fuskantar wannan matsalar ta karancin abinci a yakin kudancin Afrika..
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu