Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alkassoum Abdourahman, Mai sharhi kan lamurran Afrika

Wallafawa ranar:

Al’ummar Burundi na gudanar da zaben shugaban kasa cikin fargaba inda ake sa ran shugaba mai ci Pierre Nkurunziza zai lashe zaben a wa’adin shugabanci na uku duk da kasashen duniya sun yi allawadai da matakin. Alkassoum Abdourahman, mai sharhi ne kan lamurran Afirka, ya bayyana yadda ya ke kallon wannan zabe a tattaunawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Ana zaben Shugaban kasa a Burundi
Ana zaben Shugaban kasa a Burundi REUTERS/Mike Hutchings
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.