Isa ga babban shafi
Burundi

Dakarun Burundi sun kashe 'yan bindiga 12

Wani fada da ya kaure tsakanin dakarun Burundi da ‘yan bindiga, ya yi sanadi mutuwar mutane 12 a yankin arewacin kasar dake kusa da Iyakar Rwanda.

Dakarun Gwamnatin Burundi
Dakarun Gwamnatin Burundi AFP PHOTO/MARCO LONGARI
Talla

Rahotanin sun ce lamari da ya auku a kusa da garin Rugazi mai nisan Kilometer 140 da birnin Bujumbura, an kuma zargin ‘yan tawayen kasar da kai hari a kokarin da suke wajen ganin sun kawar da gwamantin Shugaba Pierre Nkurunziza mai neman zarcewar mulki a kasar.

A yau assabar ne dai fadar gwamnatin kasar ta tabbatar da cewa ta amince a dage zaben kasar daga 15 ga watan na zuwa 21 ga watan.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.