Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Burundi: Maina Bukar Karte

Wallafawa ranar:

A yayin da ya rage mako guda a gudanar da zaben 'yan majalisun dokoki da na kananan hukumomi a kasar Burundi, a jiya lahadi wasu 'yan tawaye sun kai hare haren gurnet, da suka yi sanadiyar mutuwar mutane 4 a yayinda wasu da dama suka jikkata, a yankin arewacin da kuma Bujumbura babban birnin kasar. Wannan na zuwa ne bayan shugaba Nkurunziza ya ce, shirnsa na yin tazarce a wa’adi na uku a kan mulki, ba gudu babu ja da baya. Akan wannan batun ne, Salissou Hamissou ya tattauna da Dakta Maina Bukar Karte na Jamhuriyar Nijar.  

Shugaban Burundi, Pierre Nkurunziza
Shugaban Burundi, Pierre Nkurunziza AFP PHOTO / CARL DE SOUZA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.