Isa ga babban shafi
Burundi-Election

An dage zaben Burundi

Hukumar zaben kasar Burundi ta sanar da dage zaben shugaban kasar zuwa ranar 15 ga watan Yuli mai zuwa, bayan an kwashe makwanni ana ta zanga zangar adawa da takarar shugaba Pierre Nkurunziza na wa’adi na uku.

zaben kasar Burundi na shekara da ta shude
zaben kasar Burundi na shekara da ta shude Photo:Esdras Ndikumana/AFP
Talla

Shugaban hukumar Pierre Clever Ndayicariye ya sanar da haka kamar yadda shugabanin kasashen dake Gabashin Afrika suka bada shawara.
Ya zuwa yanzu dai kusan mutane 40 aka tabatar da mutuwar su a rikicin siyasar kasar Burundi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.