Isa ga babban shafi
Kamaru-Najeriya

Boko Haram ta sace matafiya 20 a Kamaru

Kungiyar Boko haram ta sace wasu matafiya 20 a cikin wata motar safa da ke kasar Kamaru kuma mayakan na Boko Haram sun kashe 12 daga cikin su. Rahotanni sun ce an sace mutanen ne a karshen mako kamar yadda wani jami’in kungiyoyin fararen hula ya tababtar wa kamfanin dillancin labaran Faransa.

Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram
Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram RFI/Nicolas Champeaux
Talla

Wata majiyar tsaro a Kamaru ta ce Mayakan Boko Haram sun kai motar mutanen hari ne a lokacin da suke kan hanya daga Koza zuwa Mora da ke yankin arewa mai nisa kusa da kan iyaka da Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.