Uganda
Uganda ta dauki matakan dakile yaduwar HIV
Majalisar Dokokin kasar Uganda ta amince da wata doka da za ta hukunta duk wanda aka samu da laifin yada cutar HIV ko kuma SIDA zuwa wani ko da kuwa ba da ganga ba ne. Matukar dai shugaba Yoweri Museveni ya sanya wa dokar hannu, ana iya yanke wa wanda aka samu da laifin hukuncin dauri na akalla shekaru 10 a gidan yari.
Wallafawa ranar:
Talla
Sai dai kungiyoyi masu zaman kansu na adawa da wannan doka, saboda a cewarsu za ta sa wadanda ke dauke da cutar su ki bayyana kansu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu