Nijar-Algeria
Bakin haure 33 sun bace a Sahara
Hukumomi a Jamhuriyar Nijar da Algeria sun ce suna ci gaba da neman mutane kusan 40 da suka baca a cikin rairayin hamadar da ya hada kasashen biyu. Rahotanni kuma sun ce samu tsinci gawawwakin mutane 13 a yankin Tamanrasset.
Wallafawa ranar:
Talla
Hukumomin Algeria sun ce suna ci gaba da neman mutane 33 da suka bata, kamar yadda wani Dan Majalisa Mohammed Guemama ya shaidawa Kamfanin Dillacin Labaran Faransa.
Daruruwan mutanen Afrika ne yawanci daga Najeriya da Nijar da Mali ke ci gaba da kwarara zuwa kasashen Turai don samun ayyukan yi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu