Isa ga babban shafi
Najeriya

'Iyayen Matan da aka sace sun yi Zanga-zanga

Wasu daga cikin iyayen yaran da aka sace a Chibok sun gudanar da zanga zanga a Abuja babban birnin Tarayya domin ganin hukumomin kasar sun kara azama wajen ceto yayansu da ake zargin Mayakan Boko Haram ne suka sace su. Akwai kuma Zanga-zanga da Mata Kimanin Miliyan suka shirya gudanarwa domin neman an gaggauta kubutar da matan Daliban Makaranta. Daga Abuja Aminu Manu ya aiko da Rahoto.

Wasu daga cikin 'Iyayen Matan da aka sace 'yayansu a Chibok Jahar Borno a Najeriya
Wasu daga cikin 'Iyayen Matan da aka sace 'yayansu a Chibok Jahar Borno a Najeriya REUTERS/Stringer
Talla

01:05

'Iyayen Matan da aka sace sun yi Zanga-zanga

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.