Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya: Jami'an tsaro sun nemi taimakon Al'umma

Babban kalubalen tsaro da Najeriya ke fama da shi,ya sa hukumomi tunanin shigowa da al'umma tsundum cikin aikin kokarin magance matsalar da ke addabar kasar domin bayar da ta su gudummuwa. Sai dai kuma kamar yadda zaku ji a wannan rahoton da Shehu Saulawa ya shirya, al'umma na fargabar taimakawa.

Sojojin Najeriya a garin Baga a arewacin Najeriya
Sojojin Najeriya a garin Baga a arewacin Najeriya AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI
Talla

03:06

Rahoto: Jami'an tsaro sun nemi taimakon Al'umma

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.