Isa ga babban shafi
Zambia

Zambia ta yanke hukuncin janye tallafin kayan abinci

Gwamnatin kasar Zambia ta yanke hukuncin janye tallafin kayan abinci ga ‘yan kasar, lamarin da zai jefa takalakawan kasar cikin wani hali.

Shugaban kasar Zambia, Michael Sata
Shugaban kasar Zambia, Michael Sata www.swradioafrica.com
Talla

Tuni dai Shugaban kasar, Michael Sata ya bayyana kudirin janye tallafin hatsin masara da gwamnati ke sassauuta wa ‘Yan kasar, yana mai cewa ya dauki matakin ne domin ci gaban tattalin arzikin kasar.

Amma Akwai yiyuwar ‘yan kasar za su iya kaddamar da zanga zanga domin nuna adawa da matakin da gwamnatin ta dauka.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.