Isa ga babban shafi
Zambia

Madugun adawa Sata ya lashe zaben Zambiya

Hukumar zabe a kasar Zambiya ta bayyana sunan Madugun adawa Micheal Sata a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa bayan ya samu rinjayen kuri’u tsakaninsa da abokin kararwarsa shugaba Rapiah Banda.Sata mai shekaru 74 na haihuwa ana masa lakabi ne da sunan King Kobra, tun a yaki neman zabensa ya bayyana cewa zai farfado da tattalin arzikin kasar.Sata ya samu kuri’u 1,150,045, shugaba Banda kuma yana da kuri’u 961,796, bayan kammala kidayar kuri’u kashi 95.3 na runfanar zaben.Tuni kuma Shugaba Banda ya amince da sakamakon zaben tare da kira ga magoya bayansa su rungumi kaddara. 

Michael Sata Sabon shugaban kasar Zambiya
Michael Sata Sabon shugaban kasar Zambiya thomas nsama / AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.