Isa ga babban shafi
Zambia

Ba zan daina sukan gwamnati ba- Shugaban ‘Yan adawan Zambia

Bayan da aka bar jam’iyyar shi ta gudanar da gangami, a karon farko tun bayan zaben shekarar 2011, Shugaban ‘yan adawan kasar Zambia, Hakainde Hichilema ya kalubalanci shugaba Michael Sata, ya sake sa wa a kama shi.

Taswirar kasar Zambia
Taswirar kasar Zambia Google Maps
Talla

Hichilema ya shaida wa dubun dubatar magoya bayan shi cewa, ba zai daina Magana da yawun su ba, ko da kuwa za a yi ta kama shi ba iyaka.
 

Kamun da aka mishi na baya bayan nan, shine na ranar 17 ga wannan watan na Junairu, kuma ana mishi zargin bata sunan shugaban kasar, da yada bayanan karya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.