Isa ga babban shafi
Najeriya-Nijar

Wani Jirgin yakin Najeriya ya rikito kasa a Nijar, Matukan jirgin sun mutu

Wani Jirgin Sojin Najeriya ya yi hadari a yammacin Nijar, kuma matukan Jirgin sun mutu bayan jirigin ya samu matsala. Jami’an tsaron Nijar sun tabbatar da faruwar lamarin a yankin Dargol da ke kan iyaka tsakanin Nijar da Mali.

Taswairar kasashen Yammacin Afrika
Taswairar kasashen Yammacin Afrika
Talla

Jirgin yana cikin jiragen yakin Dakarun Afrika a Mali wanda ya tashi daga birnin Niamey. Kuma tun fara kaddamar da yaki a Mali, jiragen Faransa da Amurka da Chad suna tashi ne daga Niamey zuwa Mali.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.