Isa ga babban shafi
Najeriya

An kaddamar da Kwamitin da zai tattauna da Boko Haram

Gwamnatin Goodluck Jonathan ta kaddamar da kwamitin da zai tattauna da kungiyar Ahlu-sunna lidda’awati wal jihad da ake kira Boko Haram tare da bayyana ayyukan da suka rataya akan Kwamitin. Wakilin RFI Hausa a Fadar shugaban Najeriya Muhammad Kabir Yusuf ya aiko da Rahoto.

Shugaban Najeriya  Goodluck Jonathana lokacin da ya kai ziyara Borno
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathana lokacin da ya kai ziyara Borno REUTERS/Stringer
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.