Isa ga babban shafi
Jamhuriyyar Congo

‘Yan tawayen Congo sun aikata laifukan yaki-HRW

Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama, ta Human Rights Watch, ta zargi kungiyar ‘Yan Tawayen M23 a kasar Jamhuriyar Demokradiyar Congo da aikata laifukan yaki, wajen cin zarafin fararen hula. Wannan kuma na zuwa ne bayan kammala taron kasashen Afrika ba tare da cim ma hanyoyin magance rikicin kasar ba.

'Yan tawayne kasar Jamhuriyyar Congo da ake kira M23
'Yan tawayne kasar Jamhuriyyar Congo da ake kira M23 Reuters
Talla

Rahotanni sun ce, tun bayan ballewar dubban sojoji daga cikin dakarun gwamnati zuwa bangaren ‘Yan Tawayen, mutane sama da 220,000 suka gujewa gidajensu, don tsira da rai, yayin da wasu da dama suka mutu.

An dade ana zargin gwamnatin Rwanda da taimakawa ‘Yan Tawayen, amma gwamnatin na musantawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.