Isa ga babban shafi
ICC-Congo

ICC ta yanke wa Thomas Lubanga hukuncin daurin sheakaru 14

Kotun Hukunta manyan laifuka ta daure daya daga cikin shugabanin Yan Tawayen Congo, Thomas Lubanga, shekaru 14 a gidan yari. Yayin da yake yanke hukuncin, wanda shine irinsa na farko a tarin kafuwar kotun, mai shari’a, Edrian Forfet ya ce kotun ta samu Thomas Lubanga Dailo da laifin tilastawa kananan yara masu kasa da shekaru 15 shiga yaki, a karkashin kungiyar UPC, dan cin zarafin Bil Adama. 

Thomas Lubanga.
Thomas Lubanga. © Reuters/Evert-Jan Daniels
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.