Isa ga babban shafi
Kasashen Afrika ta Yamma

Fashin Jiragen ruwa na barazana ga Kasashen Afrika ta Yamma

Kungiyar bunkasa tattalin arzikin Kasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS-CEDEAO, ta ce matsalar fashin jiragen ruwa na barazana ga aiyukan samar da man fetur a Yankin. Kuma hakan na iya haifar da matsalar tahsin farashin man a kasuwannin duniya. 

AFP PHOTO/SIA KAMBOU
Talla

Daraktan kula da fannin siyasa na kungiyar, Abdulfatah Musa, ya shaidawa kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya haka, inda ya ce a cikin watanni 10 na bara, an samu fashi 14 a Najeriya, 21 a Janhuriyar Benin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.