Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/11 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello kan rashin yiwa miliyoyin yara rigakafin cutuka

Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello kan rashin yiwa miliyoyin yara rigakafin cutuka
 
Yara dubu 350 ne suka kamu da cutar kyanda a shekarar 2018. Reuters/Lindsey Wasson

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar akalla yara miliyan 20 a fadin duniya ba a iya yiwa rigakafin kamuwa da cututtuka ba a shekarar da ta gabata, yayin da karuwar masu kamuwa da cutar kyanda yanzu haka ke haifar da fargaba.

Rahotan shekara shekara da Hukumar Lafiya ta Majalisar da kuma na Hukumar UNICEF suka gabatar, sun ce yara kusan miliyan 19 da rabi ne basu samu rigakafin ba, adadin da ya dara na shekarar 2017 inda aka samu sama da miliyan 18 da rabi.

Dangane da wannan da kuma illar da ke iya janyowa yara, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami’ar Ahmadu Bello.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Dr Abdullahi Kauran-Mata kan bazuwar cutar kyanda a sassan duniya

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Dr Mohammed Askira kan ranar al'umma ta duniya

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Shugaban hukumar Kwastam da ke birnin Lagos Dakta Aliyu Mohammed kan kama naman Jakuna

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure