Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Abdulkadir Mubarak

Wallafawa ranar:

Kungiyar nan mai fafatukar tabbatar da yancin dan Adam ta duniya, Amnesty International  ta zargi kasar Isra'ila da aikata laifukan yaki a yankunan Falastinawa, bayan da ta kashe fararen hula 135 a lokacin da ta ke mayar da raddi kan sace mata soja daya da aka yi a 2014, a yankin zirin Gaza.Akan wanne ne Salisu Hamisu ya tattaunawarsa da Dr Abdulkadir Mubarak Masani siyasa da rikice rikicen Gabas ta Tsakkiya.  

Barnar da wadansu jerin hare hare suka yi a yankin Falastinawa
Barnar da wadansu jerin hare hare suka yi a yankin Falastinawa REUTERS/Mohammed Salem
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.