Isa ga babban shafi
Pakistan

Ambaliyar ruwa ta hallaka mutane 36 a Pakistan

Wani ruwan sama kamar da bakin gwarya ya haifar da mumunar ambaliyar a kasar Pakistan tare da ajalin mutane 36 da kuma jefa sama da mutane dubu 250 a cikin wani hali. 

@wikipedia
Talla

A cewa hukumomin agajin kasar baya ga wadanda suka mutu ruwan sama ya tafi da kauyuka da dama musamma a arewaci da kudanci kasar.

Rahotannin dai sun ce a yanzu haka ruwan ya share hanyoyin motoci da kadoji da ke arewacin lardin Khyber, dabobi da dama kuma sun mutu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.