China
Daruruwan mutane sun mutu a girgizar kasar China
Girgizar kasa da aka bayyana cewa karfinta ya kai maki 6.1 a kan ma’auni Ritcher, ta faru ne a yankin Yunnan da ke Kudu masu yammacin kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Kawo yanzu dai hukumomi sun ce mutane sama da 400 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu yayin da wasu akalla 200 suka bata.
Tuni dai hukumomin suka aike da dimbin ma’aikatan ceto zuwa yankin da lamarin ya faru. Kimanin shekaru 40 da sua gabata, wata girgizar kasa mai karfin maki 7,1 ta yi sanadiyyar mutuwar mutune akalla 1,400 a yankin na Yunnan.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu