China
China ta amince ta yi atisaye da Amurka
Karon farko a cikin tarihi, kasar China ta amince ta shiga wani atisayen soja na hadin gwaiwa tsakaninta da Amurka da kuma kasar Australia a cikin watan Oktoba mai zuwa kamar dai yadda ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta sanar.
Wallafawa ranar:
Talla
Za’a gudanar da atisayen ne a wani yanki da ke arewacin kasar Australia, kuma gayyatar kasar China domin shiga wannan atisaye na hadin gwiwa, kamar dai yadda manazarta al’amurran siyasa ke cewa, ba ya rasa nasaba da yunkurin da Amurka ke yi na kara kyautata alakarta da kasar Sin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu