Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Dauda Muhammad Kontagora kan shirin gwamnatin Najeriya na rage haraji ga 'yan kasa

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta bayyana wani sabon shirin rage haraji ga 'yan kasa da kuma masu zuba jari daga kasashen waje, a wani yunkurin da take ganin zai ba ta damar samun Karin harajin da take Tarawa.Minister kudin kasar Kemi Adeosun ta bayyana shirin bayan taron Majalisar ministocin kasar. Dangane da matakin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki Dr Dauda Muhammed Kontagora, kuma ga yadda zantawar ta su ta gudana.

Shirin na da nufin bayar da dama ga dubban 'yan kasuwa don zuba jari a sassa daban-daban.
Shirin na da nufin bayar da dama ga dubban 'yan kasuwa don zuba jari a sassa daban-daban. REUTERS/Shannon Stapleton/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.