Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Balarabe Ladan, Editan Jaridar Aminiya

Wallafawa ranar:

A yau Juma'a Abdoulkarim Ibrahim ya tattauna da Editan jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya,tattaunawar  ta maida hankali ne kan mayan labarun da jaridar ke dauke da su.  

Jaridar Aminiyya da ake bugawa  a Najeriya
Jaridar Aminiyya da ake bugawa a Najeriya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.