Bakonmu a Yau
Kwamishinan yada labarai Yakubu Datti kan sabon rikicin jihar Filato
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:39
Rahotanni daga Jihar Filato da ke Najeriya sun ce hankali ya dan kwanta a birnin Jos sakamakon tashin hankalin da aka samu jiya, bayan samun wata gawa da akayi, abinda ya harzuka mata suka fara kone kone da kai hari.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Kwamishinan yada labarin Jihar Yakubu Datti wanda ya zargi yan siyasa da tinzira rikicin.